Ina fara aikin duba fassarar sai na lura ashe wani tarin aikin shirme ne da Gurgle ta fitar!
Duk da haka, na gabatar da kyakkyawar fassara…amma sai abokin harkar ya bayar da wannan tsararren aiki nawa ga wani kungurmin jahili don gyarawa inda ya bata shi gaba daya!
Sai kuma suka dora aikin nawa da yanzu ya ke cike da barna a kan intanet tare da suna na! | Entry #28900 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
15 | 3 x4 | 1 x2 | 1 x1 |
|
Na fara bitar, amma sai na lura duk tarin shirme ne kawai Gurgle ya samar!
Duk da haka, na yi ingantacciyar fassara ... amma haka abokin cinikin (nawa) ya ba da kyakkyawan aikina ga wasu waɗanda ba su da sani kan aikin fassara, suka bata aikin!
Kuma suka buga wannan lalatacciyar fassarar a yanar gizo tare da sunana! | Entry #29458 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
8 | 1 x4 | 2 x2 | 0 |
|
Na fara bitan sai na lura cewa yana da mahaukacin yawa itacen da aka samar da shi daga sassaka,
Duk da haka, na samar da fassara ingantacce... Amma wanda ya bada aikin sai ya mika shi ga babban jahili ya bata komai!
Sa annan suka wallafa a yanar gizo-gizo fassaran da akama garanbawul da sunana! | Entry #29194 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
4 | 1 x4 | 0 | 0 |
|
LABARUN GASKIYA MASU BAN TSORO
Na fara bita sai na fahimci ashe irin tarin daudar da Gurgle ta samar ne!
Duk da haka, na samar da fassara mai matukar inganci... amma a haka sai da kwastoman nawa ya baiwa wani kasurgumin jahili domin yin gyare-gyare wanda a bisani ya gurbata!
Ga shi kuma sun wallafa gurbatacciyar fassarar a halin yanzu a shafin intanet dauke da suna na! | Entry #28393 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
2 | 0 | 0 | 2 x1 |
|
TABATACIYAR LABARIN TSORO
Na sake bi kuma na gano cewa tari mai haɗa kai da najasa ya yi daidai da wanda gurgle ya samar!
Dukda haka, na kawo cikakiyar pasarar..... Ama Sai dai abokin chiniki na ya dauki daukakakiyar aikina ya bawa wasu jahilai da suka lalata da sunan gyara!
kuma sun buga a yanar gizo fassarar da bani da lahani a tare da sunana | Entry #29987 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
1 | 0 | 0 | 1 x1 |
|