ProZ.com translation contests »
32nd Translation Contest: "Movie night" » English to Hausa

Competition in this pair is now closed, and the winning entry has been announced.

Discussion and feedback about the competition in this language pair may now be provided by visiting the "Discussion & feedback" page for this pair. Entries may also be individually discussed by clicking the "Discuss" link next to any listed entry.

Source text in English

To say that I was compelled by Parasite from start to finish is an understatement; its filming style with tracking shots are enthralling. Having watched several Korean films during the London Korean Film Festival, I was familiar with the usual genres employed in such films but Parasite seemed to defy them all! Parasite is comedic, in a quirky way, it is also a thriller, straddles class divisions and also depicts a family tale amongst other genres and is therefore likely to appeal to all ages.

Parasite truly deserves to be watched in a cinema to appreciate its nuances and the stylish cinematography. As a summary, to avoid spoilers, Parasite tells the tale of the interaction between the Park family and the Kim’s, an unemployed family, whose contrasting worlds collide with long lasting consequences.

[...]Bong Joon-Ho manages to pique the audience’s interest with brightly lit shots coupled with the effective use of indoor space, and it is surprising to realise, after the film’s 2 hour 12 minute length, that most of the scenes occur within the Park family’s home. The mundane elements of domesticity are displayed with an intriguing perspective showcasing Bong Joon-Ho’s flair. It is a slow burner but you will revel in its beauty and ingenuity as Parasite convinces that it operates solely on one level but it is in fact multi-layered and depicts social realism with empathy and pathos.

The cast are beguiling to watch, every facial movement and action is accentuated, even the mere act of walking up or down stairs can convey hidden meaning, which the camera fragments. Levels of unease are also created by virtue of that effective use of space with unusual camera angles and dramatic weather conditions ratcheting up that sensation. There is a surreal nature to Parasite, which its score emphasises, and furthermore the film adopts elements of the absurd devised in such an ingenious way which is truly cinematic magic. Parasite’s apparent eeriness will certainly keep you riveted and would not feel alien to the Twilight Zone school of filmmaking.

The actors are very impressive and add breadth to their roles creating relatability whilst seeming effortlessly cool. When Ki-Woo and Ki-Jeong Kim were working within the Park family home as private tutors they certainly epitomised this level of nonchalant, understated authority creating an aura of mysticism with the unspoken, almost mythical, tutoring techniques employed. Quite simply, the actors Park So-Dam and Choi Woo-Sik, as Ki-Woo and Ki-Jeong, are compelling to watch in the different directions that Parasite follows and they carry these performances seamlessly thereby inviting the audience to be on their side.

[...]Parasite is a remarkable piece of extremely skilful filmmaking, it is simply a must see film, and so I am looking forward to re-watching the film on its UK general release date.

The winning entry has been announced in this pair.

There were 4 entries submitted in this pair during the submission phase. The winning entry was determined based on finals round voting by peers.

Competition in this pair is now closed.


Entries (4 total) Expand all entries

Irin daukar hankali na da Parasite yayi tun daga farko har zuwa karshe ba zai misaltu ba; Salo da bin diddigi na fim din abun ban sha'awa ne. Bayan kallon fina-finan Koriya da yawa da na yi a lokacin bikin fina-finai na Koriya a London, na saba da nau'ikan da aka saba amfani da su a cikin irin waɗannan fina-finai amma Parasite ya fi su duka! Parasite yana da ban dariya na musamman, laifi da kisan kai, yana nuna rabe-raben aji na mutane, kuma yana nuna labarin dangi tare da sauran nau'ika saboda haka ya na iya jan hankalin yara da manya gaba daya.

Gaskiya Parasite ya cancanci a kalle shi a gidan kallo domin godewa inuwar sa da kuma salon hada fim din. A takaice dai, don kada na baku satar amsa da yawa, Parasite yana bada labarin cudanya ne tsakanin dangin Park da dangin Kim, dangin da ba su da aikin yi, waɗanda banbancin duniyar su ya yi karo da mummunan sakamako mai dorewa.

[...]Bong Joon-Ho yayi kokari gurin daukar hakalin masu kallo da hotuna masu haske tare da ingantaccen amfani da sararin cikin gida. Abin mamakin shine, bayan tsahon sa'o'i 2 da mintuna 12, wanda yawanci al'amura suna faruwa ne a cikin gidan dangin Park. An baje kolin abubuwan da suka shafi cikin gida tare da hangen nesa mai ban sha'awa wanda ke nuna hazaƙar Bong Joon-Ho. Yana da jinkirin daukar hakali amma za ku yi murna da kyau da basirar sa saboda Parasite ya tabbatar da cewa yana aiki a mataki daya ne amma a zahiri yana da nau'i-nau'i da yawa kuma yana nuna gaskiyar zamantakewa gami da tausayi da cutarwa.

Yan fim din suna da jan hankali, sun jaddada ko wanne motsin fuska da kuma aiki, kai hatta hawa bene da sauka yana isar da boyayyiyar manufa, wanda kyamara ta gutsuttsura. Har ila yau, an kirkiri matakan rashin jin daɗi ta hanyar ingantaccen amfani da sararin samaniya tare da kusurwoyin kyamara da ba a saba gani ba da yanayin yanayi daban daban daya karawa abun armashi. Akwai wani abun ban mamaki a game da Parasite, wanda makin da ya samu ya nuna hakan, budu da kari fim din yana dauke da abubuwan shashanci da aka kirkira cikin fasaha wanda ya gaskata sihirin finafinai. Tabbas bayyanannen ban tsoro na Parasite zai saka ka cikin rudu sannan baza ka zama bako a yankin makarantar yin fim ba.

Yan wasan kwaikwayon suna da matukar ban sha'awa kuma suna kirkirar alaƙa ta hanyar karawa rawar da suke takawa armashi ba tare da nuna kosawa ba. Lokacin da Ki-Woo da Ki-Jeong Kim ke aiki a cikin gidan dangin Park a matsayin masu koyarwa masu zaman kansu, tabbas sun nuna halin ko in kula, iko mara tushe wanda ya bayyana halin su na sufi na boyayyun al'amura, da yin amfani da dabarun koyarwa kusan na almara. Kusan A sauƙaƙe, tilas a kalli yan wasa Park So-Dam da Choi Woo-Sik, wanda suka fito a matsayin Ki-Woo da Ki-Jeong a hanyoyi daban-daban da Parasite ya bi gurin jan hankalin masu kallo, kuma sun ja ra'ayin masu kallon ta hanyar yin aikin su ba tare da wata matsala ba.

[...]Parasite wani yanki ne mai ban mamaki na shirya fina-finai ƙware. Kawai fim ne wanda dole a kalla, don haka ina sa ran sake kallon fim ɗin a ranar fitowar sa ta gabaɗaya a Burtaniya.
Entry #36665 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Winner
Voting points1st2nd3rd
184 x41 x20
A ce Parasite ne ya tilasta ni tun daga farko har ƙarshe, rashin fahimta ne; Salon daukar fim dinsa tare da bin diddigin hotunan yana da burgewa. Bayan kallon fina-finan Koriya da yawa a lokacin bikin fina-finai na Koriya ta London, na saba da nau'ikan nau'ikan da aka saba amfani da su a cikin irin waɗannan fina-finai amma Parasite da alama sun ƙi su duka! Parasite abu ne mai ban dariya, ta wata hanya mai ban sha'awa, kuma mai ban sha'awa ne, yana karkatar da rarrabuwar kawuna kuma yana nuna tatsuniyar dangi tsakanin sauran nau'ikan nau'ikan sabili da haka yana iya jan hankali ga kowane zamani.

Parasite da gaske ya cancanci kallonsa a silima don jin daɗin nuances ɗinsa da kuma salon silima mai salo. A taƙaice, don guje wa ɓarna, Parasite ya ba da labarin hulɗar da ke tsakanin dangin Park da Kim's, dangin da ba su da aikin yi, waɗanda duniyar da ke bambanta su ta yi karo da sakamako mai dorewa.

[...]Bong Joon-Ho yana kula da sha'awar masu sauraro tare da hotuna masu haske tare da ingantaccen amfani da sararin cikin gida, kuma yana da ban mamaki don gane, bayan tsawon sa'o'i 2 na tsawon minti 12 na fim, cewa yawancin al'amuran suna faruwa. cikin gidan dangin Park. An baje kolin abubuwan da suka dace na cikin gida tare da hangen nesa mai ban sha'awa wanda ke nuna hazakar Bong Joon-Ho. Yana da jinkirin ƙonawa amma za ku yi farin ciki da kyawunsa da basirar sa kamar yadda Parasite ya tabbatar da cewa yana aiki a kan mataki ɗaya kawai amma yana da nau'i-nau'i da yawa kuma yana nuna gaskiyar zamantakewa tare da tausayi da kuma pathos.

Simintin gyare-gyaren suna da ruɗar kallo, kowane motsi na fuska da aiki yana ƙara ƙarfi, har ma da hawa sama ko ƙasa kawai na iya isar da ma'anar ɓoye, wanda kyamarar ta ɓata. Hakanan ana haifar da matakan rashin jin daɗi ta hanyar ingantaccen amfani da sararin samaniya tare da kusurwoyin kyamara da ba a saba gani ba da yanayin yanayi mai ban mamaki da ke haɓaka wannan jin. Akwai dabi'a na gaskiya ga Parasite, wanda makinsa ya jaddada, sannan kuma fim ɗin yana ɗaukar abubuwa na wauta da aka ƙirƙira ta irin wannan dabarar wacce hakika sihiri ce ta cinematic. Bayyanar ɓarna na Parasite tabbas zai sa ku zama mai ban sha'awa kuma ba za ku ji baƙon zuwa makarantar Twilight Zone na yin fim.

'Yan wasan kwaikwayo suna da ban sha'awa sosai kuma suna daɗa faɗin ayyukansu suna haifar da daidaituwa yayin da suke da sanyin gaske. Lokacin da Ki-Woo da Ki-Jeong Kim ke aiki a cikin gidan dangin Park a matsayin masu koyarwa masu zaman kansu, hakika sun kwatanta wannan matakin na rashin gaskiya, ikon da ba a bayyana ba yana haifar da aura na sufa tare da rashin magana, kusan tatsuniyoyi, dabarun koyarwa da aka yi amfani da su. A sauƙaƙe, 'yan wasan kwaikwayo Park So-Dam da Choi Woo-Sik, kamar yadda Ki-Woo da Ki-Jeong, suna tilasta kallon ta hanyoyi daban-daban da Parasite ke bi kuma suna ɗaukar waɗannan wasan kwaikwayo ba tare da matsala ba ta hanyar gayyatar masu sauraro su kasance a gefensu. .

[...]Parasite wani yanki ne na ban mamaki na ƙwarewar ƙwarewar shirya fina-finai, kawai dole ne a ga fim, don haka ina fatan sake kallon fim ɗin a ranar fitowarsa na Burtaniya gabaɗaya.
Entry #36526 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
71 x41 x21 x1
A Ce tilastani akai akan fim ɗin Parasite tun daga farko har ƙarshe, rashin fahimtar lamarin ne!Salon yin fim ɗin tare da bin diddigin hotunan fim ɗin suna da ƙayatar wa da ban shaʼawa.Na kalli fina-finan koriyawa da yawa a lokacin bikin fina-finan koriyawa a burtaniya,na saba da ganin nauʼika-nauʼika da salon da suka saba amfani da su a cikin irin waɗannan fina-finai amma Parasite ya sha bambam acikinsu duka!Parasite fim ne na ban dariya,ta hanya me ban mamaki da burgewa,wannan dalili ne yasa yake tafiya da zamani.

A gaskiya fim ɗin Parasite ya cancanci kallo a gidan kallo na kallace-kallace.domin a baiyana irin salon sa na burgewa da dabaru na salon shirya fina-finai.A taƙaice domin gujewa masu kushe shi,Parasite labari ne akan muʼamulla tsakanin iyalan malam Park da kuma iyalan malam Kim wanda ya kasance mara sanaʼa wanda yayi sanadiyyar jagule alʼamura na tsawon lokaci.

.....Bong Joo-Ho yana ƙokarin ganin ya burge masu kallo inda yake ƙawata wajen shirin fim din sosai da abubuwan burge wa da ban shaʼawa tare da abubuwa na ban mamaki bayan kallon fim ɗin na tsawon saʼoʼi 2 da mintuna 12,wanda mafiya yawan hotunan fim ɗin sun faru ne a gidan malam Park,inda ake nuna bajinta tare da abubuwa na ban mamaki da alʼajabi da suke nuni da ƙwarewa da basirar Bong Joo-Ho.Yana da zafin rai gaskiya amma kuma duk da hakan zakuyi murna da ƙyawun sa da basirar sa kamar yanda aka nuna a fim ɗin Parasite yana aiki ne akan mas ala guda ɗaya,amma kuma ya shafi mas aloli dayawa kamar kwatan ta gaskiya,zamantakewa ta yau da kullum tare da tausayi da kuma jin ƙai.

ʼƴan wasan kwaikwayon suna shirin domin kallo,wanda suka haɗa da hotunan fim ɗin da kuma faɗi-tashi wanda ʼƴan kallo basa gani da abubuwa masu wahala shiga lungu da saƙo da kuma dai-daita yanayin wajen daukar fim ɗin.Akwai tabbataccen yanayi mai kyau a fim ɗin Parasite wanda ya samar da maki mafi fifiko sannan bayan haka an nuna abubuwa na ban mamaki da alʼajabi wanda baʼa saba ganin suba a irin nauʼika-nauʼikan fina-finan wanda suke dabaru ne da kuma salo na shirya fina-finai.an baiyana abubuwa na mamaki a cikim fim ɗin Parasite wanda baʼa saba dashi ba amma hakan bazai sa kuji sabon abu akan makarantar fim ta Twilling Zone ba.

Jaruman fim ɗin suna matukar birgewa da ban shaʼawa yanda su ke jajircewa akan aikin su sannan kuma suke kara himma da karsashi a aikin su cikin ruwan sanyi.A lokacin da malam Ki-Woo da kuma malam Ki- Jeong Kim suke aiki a cikin gidan malam Park a matsayin masu horar wa masu zaman kansu,Tabbas sun kwatan ta abubuwa na dabaru,yanda suka nuna abubuwan alʼajabi,da surkulle da dai duk wasu abubuwan dabaru wanda ake amfani da su.anyi amfani dasu a sauƙaƙe.Jaruman wato malam Park So-Dam da kuma Ki-Jeong,suna mamarin a kalle su daga sa ssa daban- daban,kuma suna daukar bayanai inda suke gaiyatar masu kallo su kasance tare da su awajen daukar fim ɗin.

......Parasite wani fim ne da aka zuba basira da salo na birge wa na dau kan fim akansa saboda haka ina fatan na kara kallon fim ɗin Parasite a ranan fitowar sa ta burtaniya gaba ɗaya.
Entry #36697 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Zeety2016
Zeety2016
Nigeria
Voting points1st2nd3rd
61 x41 x20
A ce Parasite ne ya tilasta ni tun daga farko har ƙarshe, rashin fahimta ne; Salon daukar fim dinsa tare da bin diddigin hotunan yana da burgewa. Bayan kallon fina-finan Koriya da yawa a lokacin bikin fina-finai na Koriya ta London, na saba da nau'ikan nau'ikan da aka saba amfani da su a cikin irin waɗannan fina-finai amma Parasite ya zama kamar ya ƙi su duka! Parasite abu ne mai ban dariya, ta wata hanya mai ban sha'awa, kuma mai ban sha'awa ne, yana karkatar da rarrabuwar kawuna kuma yana kwatanta tatsuniyar dangi tsakanin sauran nau'ikan nau'ikan sabili da haka yana iya yin sha'awar kowane zamani.

Parasite da gaske ya cancanci kallonsa a silima don jin daɗin nuances ɗinsa da salon silima mai salo. A taƙaice, don guje wa ɓarna, Parasite ya ba da labarin hulɗar tsakanin dangin Park da Kim's, dangin da ba su da aikin yi, waɗanda duniyar da ke bambanta su ta yi karo da sakamako mai dorewa.

[...]Bong Joon-Ho yana kula da sha'awar masu sauraro tare da hotuna masu haske tare da ingantaccen amfani da sararin cikin gida, kuma yana da ban mamaki don gane, bayan tsawon sa'o'i 2 na tsawon minti 12 na fim, yawancin al'amuran suna faruwa. cikin gidan dangin Park. An baje kolin abubuwan da suka dace na cikin gida tare da hangen nesa mai ban sha'awa wanda ke nuna hazakar Bong Joon-Ho. Yana da jinkirin ƙonawa amma za ku yi farin ciki da kyawunsa da basirar sa kamar yadda Parasite ya tabbatar da cewa yana aiki a kan mataki ɗaya kawai amma yana da nau'i-nau'i da yawa kuma yana nuna gaskiyar zamantakewa tare da tausayi da kuma pathos.

Simintin gyare-gyaren suna da ruɗar kallo, kowane motsi na fuska da aiki yana ƙara ƙarfi, har ma da hawa sama ko ƙasa kawai na iya isar da ma'anar ɓoye, wanda kyamarar ta ɓata. Hakanan ana haifar da matakan rashin jin daɗi ta hanyar ingantaccen amfani da sarari tare da kusurwoyin kyamara da ba a saba gani ba da yanayin yanayi mai ban mamaki da ke haɓaka wannan abin mamaki. Akwai dabi'a na gaskiya ga Parasite, wanda makinsa ya jaddada, sannan kuma fim ɗin yana ɗaukar abubuwa na wauta da aka ƙirƙira ta irin wannan dabarar da gaske wacce sihiri ce ta cinematic. Bayyanar ɓarna na Parasite tabbas zai sa ku zama mai ban tsoro kuma ba za ku ji baƙon zuwa makarantar yin fim na Twilight Zone.

'Yan wasan kwaikwayo suna da ban sha'awa sosai kuma suna ƙara fa'ida ga ayyukansu na samar da alaƙa yayin da suke da kyau sosai. Lokacin da Ki-Woo da Ki-Jeong Kim ke aiki a cikin gidan dangin Park a matsayin masu koyarwa masu zaman kansu, tabbas sun kwatanta wannan matakin na rashin gaskiya, ikon da ba a bayyana ba yana haifar da rudani na sufi tare da rashin magana, kusan tatsuniyoyi, dabarun koyarwa da aka yi amfani da su. A sauƙaƙe, 'yan wasan kwaikwayo Park So-Dam da Choi Woo-Sik, kamar yadda Ki-Woo da Ki-Jeong, suna tilasta kallon ta hanyoyi daban-daban da Parasite ke bi kuma suna ɗaukar waɗannan wasan kwaikwayo ba tare da matsala ba ta yadda za su gayyaci masu sauraro su kasance a gefensu. .

[...]Parasite wani yanki ne na ban mamaki na ƙwarewar ƙwarewar shirya fina-finai, kawai dole ne a ga fim, don haka ina fatan sake kallon fim ɗin a ranar fitowarsa ta Burtaniya gabaɗaya.
Entry #36631 — Discuss 0 — Variant: Not specified
Voting points1st2nd3rd
301 x21 x1